in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta kara raba wasu gundumomi da dama da kangin talauci gabanin wa'adin shekarar 2020
2018-10-17 19:20:45 cri
Mahukuntan kasar Sin sun bayyana cimma nasarar sake raba wasu gundumomi 85 da kangin talauci, gabanin wa'adin shekarar 2020, na raba daukacin al'ummar ta da tsananin kangin talauci da fatara.

Ofishin dake lura da ayyukan yaki da talauci da samar da ci gaba na majalissar zartaswar kasar ne ya bayyana hakan, a ranar yaki da fatara ta kasar karo na 5 da aka gudanar a ranar Larabar nan 17 ga watan nan na Oktoba. Mahukuntan kasar dai na gudanar da bikin ne a duk shekara, a rana makamanciyar ta yau. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China