in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta bukaci Amurka da ta daina bata kimar Sin ta hanyar jita-jitar satar bayanan sirri ta yanar gizo
2018-10-12 20:33:16 cri

Yau kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang, ya bayyana a yayin taron ganawa da manema labaran da aka saba yi a nan birnin Beijing cewa, wasu kamfanoni da mutane na kasar Amurka, suna yada jita-jitar wai kasar Sin, ta yi satar bayanan sirri ta yanar gizo, inda suka zargi kasar Sin kamar yadda suke so, a don haka gwamnatin kasar Sin ta bukaci gwamnatin Amurka da ta daina yin haka, saboda hakan zai lalata moriyar kasar Sin, haka kuma zai gurgunta huldar dake tsakanin kasashen biyu.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China