Wakilin Sin ya jaddada bukatar daidaita matsalar rashin daidaituwa wajen samun ci gaba
Wu Haitao, mataimakin wakilin kasar Sin a MDD, ya bayyana a wajen wani taron da aka kira karkashin tsarin babban taron MDD karon 73 a jiya Laraba cewa, ya kamata a daidaita matsalar rashin ci gaban tattalin arziki a duniya, gami da batun rashin daidaituwa tsakanin kasashe daban daban a fannin samun ci gaba.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku