Kasar Sin za ta fitar da takardar bayani game da shaidu da matsayinta kan tankiyar cinikayya tsakaninta da Amurka
Da misalin karfe 1 na ranar yau Litinin, agogon Beijing, ofishin yada labarai na majalisar gudanarwa ta kasar Sin zai fitar da wata takardar bayani, dangane da shaidu da matsayin gwamnatin kasar kan tankiyar cinikayya tsakaninta da Amurka.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku