in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta karbi karin harajin kwastam kan wasu kayayyakin kasar Amurka
2018-09-18 21:34:09 cri
Ma'aikatar kudi ta kasar Sin ta sanar a yau Talata cewa, don mayar da martani ga matakin da kasar Amurka ta dauka na karbar karin harajin kwastam kan kayayyakin kasar Sin, kasar Sin a nata bangare za ta karbi karin haraji kan wasu kayayyakin da kasar Amurka ke shigar cikin kasar Sin, wadanda darajarsu ta kai dalar Amurka biliyan 60. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China