in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta bayyana rashin jin dadi kan yadda Amurka ta kara karbar haraji kan kayayyakin da take fitarwa zuwa Amurkar
2018-09-18 16:21:38 cri
Kasar Amurka ta sanar da cewa za ta karbi karin harajin kwastam na kashi 10% kan wasu kayayyakin da darajarsu ta kai dala biliyan 200, da kasar Sin za ta shigar kasar, manufar da za ta fara aiki a ranar 24 ga watan da muke ciki. Dangane da batun, kakakin ma'aikatar kasuwancin kasar Sin ya ce, kasarsa ta bayyana rashin jin dadin manufar, sa'an nan don kare hakkinta, da tsarin ciniki cikin 'yanci na duniya, Sin za ta dauki makamancin matakin kan kayayyakin da kasar Amurka za ta shigo da su kasarta. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China