in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya gana da shugaban Mongolia game da habaka hadin gwiwa
2018-09-12 13:54:30 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gaba da shugaban kasar Mongolia Khaltmaa Battulga a larabar nan, a gefen taron dandalin tattauna batun tattalin arziki na yankin gabashin duniya karo na 4, wanda ke gudana a birnin Vladivostok na Rasha.

Shugaba Xi ya isa birnin Vladivostok ne a ranar Talata, domin halartar dandalin bisa gayyatar shugaban Rasha Vladimir Putin. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China