in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta bukaci Amurka da ta fahimci hakikanin yanayin da take ciki
2018-08-24 20:20:59 cri

Kwanan baya yayin da wasu manyan jami'an gwamnatin kasar Amurka suka takalo magana, kan shawarwarin tattalin arziki da cinikayya dake tsakaninta da kasar Sin, sun jaddada cewa, tattalin arzikin Amurka yana tafiya lami lafiya, amma ba haka abun yake ga kasar Sin ba.

A yau kakakin ma'aikatar harkokin kasar Sin Lu Kang ya mayar da martani kan batun, inda ya bayyana cewa, ya dace a gudanar da shawarwarin cikin kwanciyar hankali, babu bukatar a rika fadar abun da bai dace ba.

Wasu Amurkawa su ma sun bayyana cewa, ba su san wadandan jami'an suke nufi da wancan tsokaci ba. Kuma fadin hakan ga Sinawa ba shi da ma'ana ko kadan, sai dai mai yiwuwa ne jami'an sun fadi hakan domin gamsar da Amurka kadai.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China