in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Ghana ya rantsar da sabon shugaban hukumar zaben kasar
2018-08-02 19:12:17 cri

Shugaba Nana Addo Dankwa Akufo-Addo ya rantsar da Jean Mensa a matsayin sabon shugaban hukumar zaben kasar da mataimakansa biyu da kuma mamba guda.

Shugaban ya bayyana a jiya Laraba da dare cewa, jami'an sun sha rantsuwar kama aiki ne a lokacin da 'yan kasar ke dari-dari game da aikin hukumar zaben kasar(EC)

Ya ce, ingancin aikinsu ne zai sake baiwa 'yan kasar tabbaci cewa, tsarin demokiradiytar kasar zai dore ne kawai, idan har aka samu tsarin zaben kasar da zai baiwa al'ummar kasar damar bayyana ra'ayoyin su, (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China