in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta mai da martani idan Amurka ta fidda jerin hajojin da za ta karawa haraji
2018-06-22 10:05:22 cri
Kakakin ma'aikatar kasuwancin kasar Sin Gao Feng, ya bayyana yayin wani taron manema labarai a Jiya Alhamis cewa, idan Amurka ta fitar da jerin hajojin da za ta karawa haraji, wanda zai bata yanayin cinikin kasa da kasa, da kuma haddasa yanayin rashin adalci a fannin cinikayya, kasar Sin za ta dauki matakai bisa dukkan fannoni domin mai da martani, ta yadda za ta kare moriyar kasa da ta al'ummarta yadda ya kamata. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China