in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta cimma nasarar harbar sabbin tauraren dan Adam na kwaji guda biyu
2018-06-27 13:46:47 cri
Da karfe 11 da minti 30 na ranar 27 ga wannan wata a cibiyar harba tauraren dan Adam ta Xichang, Sin ta cimma nasarar harba sabbin tauraren dan Adam guda biyu ta roka samfurin Changzheng 2C zuwa sararin samaniya, kuma kawo yanzu tauraren suna kan hanyar tafiyarsu yadda ya kamata.

An ce, za a yi amfani da tauraren ne wajen yin gwaji na kafa tsari a tsakanin duniyoyi a sararin samaniya tare da yin bincike kan duniyar kasa ta hanyar yin amfani da sabbin fasahohi. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China