in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: A yada Ruhin Shanghai don raya makomar bil'adama bai daya
2018-06-10 16:25:26 cri

A kiyaye tsaro da zaman karko

Za a sa himma wajen tabbatar da shirin hadin kai na shekarar 2019 zuwa 2021 na murkushe masu tsattsauran ra'ayin addini, da 'yan aware na al'umma, da 'yan ta'adda na duniya. Nan da shekaru uku masu zuwa, kasar Sin za ta horas da ma'aikatan kiyaye doka da oda dubu biyu ga bangarori daban-daban na kungiyar SCO, a wani kokari na inganta karfin zartas da doka da oda.


1  2  3  4  5  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China