in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: A yada Ruhin Shanghai don raya makomar bil'adama bai daya
2018-06-10 16:25:26 cri

A bi Ruhin Shanghai a ko da yaushe

Dalilin da yasa a koda yaushe kungiyar SCO take da karfin hadin gwiwa sosai shi ne, saboda kungiyar ta gabatar da Ruhin Shanghai da kuma aiwatar da shi yadda ya kamata, wanda ya kunshi amincewar juna, moriyar juna, zaman daidai wa daida, yin shawarari, girmama wayewar kai daban daban domin neman samun ci gaba tare. A ganin Shugaba Xi, ruhin ya kawar da tsoffin ra'ayoyi na wanzuwar sabani a tsakanin al'adu daban daban, da yin yakin cacar baki, da ma yin takara ba tare da hadin kai ba. Don haka ruhin ya bude wani sabon shafi na dangantakar dake tsakanin kasa da kasa, ganin yadda ya samu karbuwa daga gamayyar kasashen duniya.

1  2  3  4  5  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China