Xi Jinping: A yada Ruhin Shanghai don raya makomar bil'adama bai daya
2018-06-10 16:25:26
cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayar da jawabi a yayin taron shawarwarin da ya kunshi bangarori daban-daban a yau Lahadi a wajen taron kolin kungiyar SCO a birnin Qingdao na kasar Sin, inda ya gabatar da shawarar hadin gwiwa don raya makomar kungiyar SCO ta bai daya bisa jagorancin Ruhin Shanghai.
Xi Jinping: A yada Ruhin Shanghai don raya makomar bil'adama bai daya