in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: A yada Ruhin Shanghai don raya makomar bil'adama bai daya
2018-06-10 16:25:26 cri

Ra'ayoyi biyar don ci gaban kungiyar SCO

 Mu kafa ra'ayin neman bunkasuwa dake yin kirkire-kirkire da bude kofa ga ketare da kuma cikin adalci, amma ba tare da gurbata muhalli ba.

 Mu tabbatar da ra'ayin neman tsaro dake kunshe da bangarori daban-daban kuma cikin dogon lokaci.

 Mu kafa ra'ayin yin hadin-gwiwa irin na bude kofa ga juna, da in mu'amala da kawowa juna moriya.

 Mu kafa ra'ayin al'adu mai adalci da yin koyi da shawarwari da juna.

 Mu kafa ra'ayin tafiyar da harkokin duniya mai yin shawarwari da hadin-gwiwa tare da juna.

1  2  3  4  5  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China