in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Kazakhtan sun amince su yi aiki tare don daga martabar kasashensu
2018-06-07 21:25:50 cri
A yau Alhamis ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya yi tattaunawa da takwaransa na kasar Kazakhtan Nursultan Nazarbayev a nan birnin Beijing, inda suka kuma amince su karfafa dadadden zumuncin dake tsakaninsu, za kuma su yi aiki tare don ci gaba da daga martabar kasashensu. (Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China