
A jiya ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na kasar Kyrgyzstan Sooronbay Zheenbekov, a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda shugabannin 2 suka amince da karfafa huldar hadin gwiwa dake tsakanin bangarorin 2, da ma kara sada zumunta a nan gaba.(Bello Wang)