in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping da Peng Liyuan: Wannan ne yadda kauna take kasancewa
2018-05-20 17:45:24 cri

Dadin zama na aure shi ne lokacin da ake raba murna tsakanin mai gida da uwar gida. A shekarar 2013, yayin da suke ziyara a wani fam na kasar Costa Rica, Xi Jinping ya tsinki wasu furanni, ya ba uwargidansa domin ta sansana. Sa'an nan a shekarar 2014, yayin da suke ziyara a kasar Indiya, shugaba Xi jinping da uwargidansa sun yi wasa tare.

Xi Jinping, wanda ya dauki jin dadin zaman aure da muhimmanci, yana son ganin dukkan iyalan kasar Sin za su ji dadin zamansu. Ya ce, "Ma'aunin ci gaban wata kasa, shi ne jin dadin zaman iyalan kasar, da ingancin zaman rayuwar jama'arta." (Bikisu/Bello)


1  2  3  4  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China