in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yabawa matukin jirgin saman fasinja na Sin
2018-05-16 16:40:35 cri
A ranar 14 ga wannan wata, gilashin tagar dakin matukin jirgin sama samfurin Airbus 319 mai lamba 3U8633 na kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na lardin Sichuan na kasar Sin ya fashe ba zato ba tsammani a sararin sama. Matukin jirgin saman da ma'aikatan jirgin saman sun kwantar da hankalin fasinjojin dake cikin jirgin, har jirgin saman ya sauka lami lafiya, al'amarin da ya zama abin al'ajabi a tarihin zirga-zirgar jiragen sama.

1. Yadda hadari ya faru a yayin da jirgin ke sararin samaniya. Hoto game da gilashin tagar daman dakin matukin jirgin saman bayan abkuwar hadarin.

1  2  3  4  5  6  7  8  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China