in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta fara kera jirgin saman fasinja cikin gida masu yawa
2017-10-19 21:19:46 cri
A yau ne aka kaddamar da jirgin saman fasinjan cikin gida na kasar Sin na farko samfurin AR21-700, bayan da aka amince da shi a watan Yulin.

Rahotanni na cewa, a 'yan shekarun nan kasar Sin ta himmatu wajen kera jiragen saman fasinjanta da kanta. Baya ga wannan Jirgi, kamfanin kera jirage na COMAC ya kera wani babban jirgi samfurin C919, wanda aka tsara shi ta yadda zai iya gogayya da Airbus A320 da sabon jirgin nan samfurin Boeing B737.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China