in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Taron dandalin Boao na jawo hankalin duniya
2018-04-10 21:55:29 cri

Firaministan kasar Singapore Lee Hsien Loong:Shugaban kasar Sin ya sake jaddada karfafa yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje, ya kuma sanar da matakan da za a dauka ta fannonin hada-hadar kudi, da kare hakkin mallakar ilmi da kuma kara shigowa da kayayyaki daga kasashen ketare, wadanda suka shaida cewa, kasar Sin za ta ci gaba da bin manufarta ta bude kofa.

1  2  3  4  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China