in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Taron dandalin Boao na jawo hankalin duniya
2018-04-10 21:55:29 cri

Shugaban kasar Austria Alexander Van der Bellen: Ina taya kasar Sin murnar samun dimbin nasarori tun da ta fara aiwatar da manufar yin gyare-gyare a gida da bude kofarta ga kasashen waje shekaru arba'in da suka gabata, haka kuma, ina matukar farin-cikin ganin sabbin matakan da shugaban kasar Sin ya sanar kan zurfafa yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje. Idan ana so a samu dauwamammen ci gaba, ya zama dole a bunkasa tattalin arziki ba tare da gurbata muhalli ba. Kasar Sin na maida hankali sosai kan kiyaye muhalli, lamarin da zai amfani wannan zuriya ta mu gami da zuriyoyin da za su zo gaba.

1  2  3  4  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China