in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Taron dandalin Boao na jawo hankalin duniya
2018-04-10 21:55:29 cri

Shugabar hukumar ba da lamuni ta duniya ta IMF Christine Lagarde:Kasar Sin na habaka bude kofa ga kasashen ketare a fannonin inshora, motoci, hada-hadar kudi da dai sauransu, kana tana kara karfin kiyaye ikon mallakar ilmi, tare kuma da kara samar da adalcin muhallin cinikayya. Wadannan manufofi za su amfana wa bangarori daban daban na Sin da ketare.


1  2  3  4  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China