Babban sakataren MDD Antonio Guterres: Shawarar ziri daya da hanya daya na iya hada kasashen Asiya da Turai da Afirka ta fannonin kwadago da kuma kasuwanni, wannan shawara mai kunshe da hangen nesa na iya tabbatar da adalci da zaman lafiya da albarka a duniya.