in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang: Ana sa ran Amurka ta dauki matakin da ya dace wajen warware rikicin cinikayya a tsakanin Sin da Amurka
2018-03-27 21:20:13 cri
Yau Talata, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gana da tawagar 'yan majalisar dattijai ta Amurka da ke karkashin jagorancin Steve Daines a nan birnin Beijing, inda ya bayyana cewa, yin takaddamar ciniki ba za ta warware matsala ba. kasar Sin za ta yi kokarin yin tattaunawa da shawarwari don warware matsalar, amma a sa'i daya kuma ya shirya sosai wajen tinkarar matsalar. Kasar Sin na fatan Amurka za ta yi kokari tare da ita bisa ra'ayi yadda ya kamata.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China