in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakili na musamman na gwamnatin kasar Sin zai ziyarci Zimbabwe
2017-11-28 18:42:23 cri
Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, Geng Shuang, ya bayyana yau Talata cewa, bisa goron gayyatar da gwamnatin kasar Zimbabwe ta ba shi, mai taimakawa ministan harkokin wajen kasar Sin, Chen Xiaodong, zai ziyarci Zimbabwe daga gobe Laraba zuwa jibi Alhamis.

Geng Shuang ya ce, akwai dadadden zumunci tsakanin Sin da Zimbabwe, kuma an cimma tudun-dafawa a hadin-gwiwar dake tsakaninsu. Kasar Sin na fatan ci gaba da hada kai tare da Zimbabwe, domin kara raya huldar dake tsakaninsu.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China