in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban Sin zai soma ziyarar aiki a Afirka ta kudu
2018-03-22 19:11:23 cri
Yau Alhamis, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar da cewa, bisa gayyatar da gwamnatin jamhuriyar kasar Afirka ta kudu ta yi masa, manzon musamman na shugaban kasar Sin, kuma mamban ofishin siyasar kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin Yang Jiechi, zai gudanar da ziyarar aiki a kasar Afirka ta kudu a tsakanin ranakun 23 zuwa 24 ga watan nan. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China