in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na kan gaba a duniya a fannin neman samun ikon mallakar kira
2018-03-22 15:25:50 cri
Kungiya mai kula da ikon mallakar ilimi da kira ta duniya ta gabatar da wani rahoto a ranar 21 ga wata cewa, a shekarar 2017, kasar Sin ta riga ta zama kasa ta biyu a duniya mafi neman samun ikon mallakar kira. Kana wasu kamfanonin kasar Sin 2, wato Huawei da ZTE, sun zama kamfanonin da suka fi neman samun ikon mallakar kira.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China