in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara farautar makaman da ake amfani da su ba bisa ka'ida ba a Nijeriya
2018-02-27 08:52:15 cri

Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta fara kokarin kwace makamai daga hannun wadanda suka mallake su ba bisa ka'ida ba da wasu hukumomin tsaro a fadin kasar.

Babban Sufeton 'yan sandan kasar Ibrahim Idris ne ya umarci jami'an rundunar su fara kwato makaman da ake amfani da su ba bisa ka'ida ba.

An dauki matakin ne a kokarin da ake na magance rikice-rikicen dake barkewa tsakanin bangarori daban-daban a wasu sassan kasar, al'amarin dake kai wa ga asarar rayuka da dama. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China