in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Amurka: Tilas ne a kau da makaman nukiliya daga zirin Koriya
2018-02-26 15:47:09 cri
Fadar shugabacin Amurka wato White House, ta ce duk wata tattaunawa da za a yi tsakanin Amurka da Koriya ta Arewa, za ta dogara ne kacokan a kan bukatar kawar da makaman nukiliya daga zirin Koriya. Fadar ta bayyana haka ne cikin wata sanarwa da ta fitar jiya Lahadi, inda ta mayar da martani ga niyyar kasar Koriya ta Arewa ta tattaunawa da ita. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China