in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ta tattauna shirin gyaran kundin tsarin mulkin kasar
2018-01-29 21:12:24 cri
Mamba a hukumar siyasa ta kwamitin koli na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin (JKS) Li Zhanshu, ya yi wa majalissar wakilan jama'ar kasar karin haske, game da shirin da kwamitin kolin ya gabatar na gudanar da gyaran fuska ga kundin tsarin mulkin kasar.

Yayin taron zaunannen kwamitin majalisar da aka kira a yau Litinin, Li Zhanshu, ya gabatar da bayani dalla dalla game da shirin kwaskwarimar. A zamansa na biyu da ya gudana farkon wannan wata ne, kwamitin kolin jam'iyyar ya amince da wannan shirin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China