in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sabbin bukatun Sinawa sun taka rawa kan ci gaban tattalin arzikin kasar
2018-02-11 17:35:52 cri

Yau Lahadi mataimakin darektan ofishin nazarin manufofin kasa na hukumar yin kwaskwarima da raya kasa ta kasar Sin kuma kakakin hukumar Meng Wei, ya bayyana a yayin taron ganawa da manema labarai cewa, sabbin bukatun jama'ar kasar yanzu sun taka rawar gani kan ci gaban tattalin arziki a kasar ta Sin, a halin da ake ciki a yanzu rawar da suke takawa ya kai kaso 30 bisa dari, musamman ma a fagen samar da guraben aikin yi a garuruwan kasar ta Sin.(Jamila)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China