Sin ta mutunta shawarar da shugaba Putin ya yanke ta sake tsayawa takara
Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, ta furta a yau Alhamis cewa, kasar Sin ta mutunta shawarar da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya tsayar ta sake shiga takara a babban zaben kasar da zai gudana a watan Maris na shekarar 2018. Kasar Sin na fatan ganin babban zaben ya gudana lami lafiya ba tare da wata matsala ba.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku