in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar jami'an diplomasiyya a lardin Jiangsu-An kai ziyara garin Xinghua
2017-11-17 11:01:35 cri

A rana ta karshe ta ziyarar jami'an diplomasiyya, jami'an da suka hada da jami'in kula da harkokin labarai daga ofishin jakadancin jamhuriyar Nijer da ke kasar Sin Mr. Sidibe Mohamadou Aboubakar, sun kai ziyara garin Xinghua dake lardin, inda suka ziyarci masana'antar sarrafa abinci na Kerisom, da kamfanin sai da kaya ta yanar gizo na Xinghua, tare kuma da wata makarantar midil ta garin. 'Yan makarantar sun kuma kayatar da jami'an da wasannin gargajiya, da wake-wake da raye-raye, don yi musu maraba. (Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China