in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin ya yi kira a hanzarta tattaunawa game da yarjejeniyar FTA
2017-11-14 19:20:39 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya yi kira da a hanzarta tattaunawa game da yarjejeniyar cinikayya cikin 'yanci tsakanin Sin da Japan da Koriya ta kudu(FTA)

Li ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi a taron shugabannin kungiyar ASEAN, Sin da kuma Koriya ta kudu karo na 20 dake gudana a birnin Manila na kasar Philippine. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China