in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da ASEAN za su tattauna game da ka'idojin amfani da yankin tekun kudancin Sin
2017-11-13 19:04:12 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya bayyana cewa, kasar Sin da kungiyar kasashen kudu maso gabashin nahiyar Asiya(ASEAN) za su fara tattaunawa game da ka'idojin da suka shafi amfani da tekun kudancin kasar Sin.

Mr Li ya bayyana hakan ne yayin da yake halartar taron shugabannin Sin da na ASEAN karo na 20.(Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China