in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sudan ta kudu ta janye sojoji daga gidan tsohon babban hafsan sojan kasar
2017-11-13 18:53:01 cri
Mahukuntan Sudan ta kudu sun ce sun wanware takaddamar dake tsakaninsu da tsohon babban hafsan sojojin kasar Paul Malong, bayan da ta janye sojojin da suka shafe sama da mako guda suna kewaye da gidansa, kan rikicin masu tsaron lafiyarsa.

Kakakin SPLA Lul Ruai Koang wanda ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa jiya Lahadi a birnin Juba fadar mulkin kasar, ya ce an warware takaddamar dake tsakanin gwamnati da Malong cikin lumana. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China