in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya isa birnin Da Nang
2017-11-10 16:55:10 cri
Yau Juma'a, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa birnin Da Nang na kasar Vietnam, don halartar kwarya-kwaryar taron kolin APEC karo na 25, tare kuma da gudanar da ziyarar aiki a kasar.
Daga bisani kuma, shugaba Xi zai kai ziyarar aiki a kasar Laos. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China