in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 8 sun mutu sakamakon harin ta'addancin da aka kai a New York
2017-11-01 08:51:49 cri
Bisa labarin da 'yan sandan kasar Amurka suka bayar, an ce, a jiya 31 ga watan Oktoba, wata babbar mota ta bi ta kan mutane a yankin Lower Manhattan dake birnin New York. Magajin birnin New York Bill de Blasio ya bayyana cewa, akwai shaidu dake nuna lamarin hari ne na ta'addanci, wanda ya haddasa mutuwar mutane 8, tare da raunata wasu da dama. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China