in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin za ta yi kokarin raya harkokinta na diplomasiyya
2017-10-25 19:13:33 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya furta a birnin Beijing na kasar Sin a Larabar nan cewa, karkashin jagorancin tunanin shugaba Xi Jinping game da tsarin mulki na gurguzu mai halayyar musamman ta kasar Sin a sabon zamani da ake ciki, gwamnatin kasar za ta yi kokarin raya harkokinta a fannin diplomasiyya, don samar da karin gudunmowa ga yunkurin tabbatar da makoma mai haske ga daukacin al'ummar bil Adama.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China