in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin kasar Iraki sun kai sabon hari kan IS
2017-09-21 20:21:41 cri
Yau Alhamis ne, gwamnatin kasar Iraki ta sanar da cewa, dakarunta sun kai wani sabon hari kan kungiyar IS dake lardunan Kirkuk da Salahudin a arewacin kasar.

Rahotanni na cewa, yanzu haka dakarun gwamnatin kasar, ciki har da 'yan sanda da sojojin kota kwana, har da sojojin sa-kai na mabiya darikar Shi'a sun soma daukar matakai a yankunan biyu. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China