in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwamitin sulhun MDD ya kara wa'adin AMISOM dake Somaliya
2017-08-31 09:26:50 cri
A jiya Laraba ne kwamitin sulhun MDD baki daya ya amince da wani kuduri dake neman kara wa'adin tawagar kungiyar tarayyar Afirka dake aikin wanzar da zaman lafiya a kasar Somaliya (AMISOM) har zuwa ranar 31 ga watan Mayun shekarar 2018 tare kuma da rage adadin dakarun tawagar.

Bisa sabon kudurin, wannan mataki zai taimakawa kasar ta Somaliya karbar ragamar harkokin tsaron kasar, tare da taimakon abokan hulda na kasa da kasa. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China