in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kenya ta wuce gaba a rukuni na 5 na gasar kwallon raga ajin mata
2017-08-02 17:43:54 cri
Kungiyar kwallon raga ta volleyball ajin mata ta kasar Kenya, ta samu gurbin shiga gasar nahiyar Afirka da za a yi a shekara mai zuwa, gasar da hukumar FIVB ke shirawa.

Kungiyar ta Kenya wadda ta kara da sauran takwarorin ta na rukuni na 5, ta doke Rwanda da ci 3 da nema, a wasan da suka buga a ranar Asabar a Kasarani.

Yanzu dai haka Kenya na da maki 6, kana Masar ita ma dake da maki 6 na biye da ita a rukunin. Kana Rwanda ta kasance a matsayi na 3.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China