Tawagar editocin tarayyar Nijeriya ta kai ziyara babban gidan rediyon zamani dake birnin Tianjin a jiya, inda suka tattauna da takwarorinsu dake wajen, kan yanayin bunkasar kafofin watsa labarai da kuma yadda za a yi hadin gwiwa a tsakaninsu a nan gaba. (Maryam)