in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Rasha sun kammala zagayen farko na atisayen sojin ruwa a tekun Baltic
2017-07-28 11:07:56 cri

Kasashen Sin da Rasha sun kammala wani atisayen sojojin ruwa na hadin gwiwa a tekun Baltic. Atisayen wanda shi ne irin sa na farko da sassan biyu za su ci gaba da aiwatarwa na da lakabin "hadin gwiwa a teku na shekarar 2017.

Dakarun kasashen biyu sun gudanar da ayyuka da suka shafi ceto, da na raya tattalin arziki, tsakanin ranekun 21 zuwa 28 ga watan nan da muke ciki, a wani mataki na karfafa kwarewar su wajen shawo kan kalubalen tsaro a teku, da tsara ayyuka tare, da kuma da fadada kawance da amincewa juna.(Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China