in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta kalubalanci Amurka da ta daina aikin leken asiri a kasar Sin
2017-07-25 18:47:07 cri
Dangane da batun tare jirgin leken asiri na kasar Amurka da wani jirgin saman yaki na kasar Sin ya yi, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya furta a yau Talata cewa, jiragen ruwa da na sama na kasar Amurka sun dade suna gudanar da aikin leken asiri a tekun dake dab da kasar Sin, lamarin da ya haifar da barazana ga tsaron kasar, saboda haka kasar Sin ta kalubalanci Amurka da ta daina aikinta na leken asiri nan take.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China