in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a gudanar a shawarwarin harkokin diplomasiyya da kiyaye tsaro zagaye na farko a tsakanin Sin da Amurka
2017-06-16 19:42:17 cri
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayar da labari a yau Jumma'a a nan birnin Beijing cewa, bisa shirin da shugabannin kasashen Sin da Amurka suka cimma daidaito a Mar-a-Lago, za a gudanar da shawarwarin harkokin diplomasiyya da kiyaye tsaro zagaye na farko a tsakanin Sin da Amurka a birnin Washington dake kasar Amurka a ranar 21 ga wannan wata. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China