in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Atletico Paranaense ta kawo karshen nasarar Corinthians
2017-07-20 10:23:28 cri
Corinthians ta fuskanci kalubale bayan da ta tashi kunnen doki da ci 2-2 a wasanta na ranar Asabar da kungiyar wasan Atletico Paranaense, a wasan kwararru na Brazil Serie.

Jonathan shine ya fara bada jagoranci, kafin daga bisani tsohon mai tsaron bayan kungiyar Manchester City Jo netted ya zara kwallo a yayin da aka shiga rabin lokaci a wasan.

Dan wasan tsakiya Otavio ya samowa kungiyar wasan sa maki, bayan wani dogon bugu da yayi wanda ya shallake mai tsaron baya Balbuena, yayin da ya rage mintoci 7 a karkare wasan.

Wannan shine karon farko cikin wasanni 7 da Corinthians ta amince da shan kaye.

Wannan sakamako ya baiwa kungiyar wasan Sao Paulo club maki 11 inda take sama da Gremio, yayin da Atletico Paranaense ta kai matsayi na 13 da maki 20, tsakaninta da abokan karawarta.(Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China