in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani sabon fada tsakanin manoma da Fulani ya barke a Najeriya
2017-07-19 10:03:17 cri

Rahotanni daga Najeriya na cewa, wani sabon fada ya barke tsakanin manoma da Fulani makiyaya a kudancin jihar Kaduna a jiya Talata.

Wata majiyar tsaro ta shaidawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua cewa, sama da mutane 30 ne suka mutu, yayin wasu da dama kuma suka ji raunuka daban-daban a lokacin wannan tashin hankali.

Bayanai na nuna cewa, rikicin ya tashi ne tun a ranar Lahadin da ta gabata, lokacin da matasan Fulkani suka je wani kauye dake Ugwan Uka domin daukar fansa kan kisan da aka yiwa wani shugabansu.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China