in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sansanin PLA da aka kafa a Djibouti zai taimakawa Sin taka rawa a harkokin kasa da kasa
2017-07-12 19:46:09 cri

Kasar Sin ta bayyana cewa, ta kafa sansansin sojojinta ne a kasar Djibouti bisa shawarar da kasashen biyu suka cimma, kuma hakan zai taimakawa kasar ta Sin wajen taka rawa a harkokin da suka shafi kasa da kasa

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang wanda ya bayyana hakan a Larabar nan yayin taron manema labarai da aka saba gudanarwa, ya ce sansanin zai taimakawa sojojin kasar ta Sin yayin da suke yi wa jiragen ruwa rakiya a tekun Aden da yankin ruwayen Somaliya, da gudanar da ayyukan ceto baya ga ayyukan da suka shafi harkokin kasa da kasa.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China